IQNA - Tun daga farkon shirin "Mai leƙen asiri" za a iya gani a fili cewa Isra'ila na tsoma baki cikin harkokin wasu ƙasashen Gabas ta Tsakiya da kuma ƙoƙarin tada hargitsi a yankin tare da yin amfani da yanayi da yankuna masu mahimmanci ta hanyar leƙen asiri da kuma tsara dogon lokaci.
Lambar Labari: 3493589 Ranar Watsawa : 2025/07/22
Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke Masar ta yi Allawadai da kalaman batunci a kan wasu manyan mutane a addini da wasu suka yi a Lebanon.
Lambar Labari: 3484875 Ranar Watsawa : 2020/06/08